Sojojin kasar Chadi

Rundunar Sojin kasar Chadi ta janye dakarunta kimanin guda 1200 dake taya Sojojin Najeriya yakar mayakan kungiyar ‘yan ta’addar Boko Haram. Kanar Azem Bermandoa, kakakin rundunar sojin kasar Chadi ne ya bayyanawa gidan jaridar AFP janyewar dakarun kasar daga Najeriya. “Sojojinmu ne suke dawo gida yanzu tin bayan da mukaContinue Reading

Shugaban Rundunar Sojojin Najeriya, Tukur Buratai yace rundunar zata yi kokarin nemawa kamfanin Naira Biliyan 1. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito cewa Buratai ya bayyana haka ne a wajen nuna karshen taron mako na shugaban hafsin sojin a sansanin Kabala dake Jaji. “Tini munyi nisa wajen nemawa kamfanin rudunar nairaContinue Reading

Wasu mayakan kungiyar boko haram sun kai hari wata cibiyar binciken soji dake kudancin Jihar Barno inda suka kwashe tarin makamai. Kamfanin dillancin labaran Faransa na AFP yace mayakan sun kai harin ne yammacin juma’a kamar yadda majiyoyin soji guda biyu suka tabbatar masa. Rahotan yace tawagar mayakan cikin motociContinue Reading

Hadin gwiwar rundunar Sojin Najeriya da Kamaru sun samu nasarar kashe ‘yan kungiyar Boko Haram a wani sumame da suka kai ranar 13 ga watan Afirilun 2019. Sanarwar da Daraktan yada labaran rundunar ta Najeriya, Col Sagir Musa, ya fitar, tace sun samu nasarar kashe ‘yan ta’addar tare da kwaceContinue Reading