1
Ga mutanen Kano: Ana kiran dukkanin wadanda suka kwanta ko kai dubiya asibitin kudi na Prime Clinic da su kai kansu cibiyar gwajin Kwabid-19 dake asibitin Mallam Aminu Kano.
Rahotanni sun bayyana yadda mutumin daaka samu da cutar a Kano ya kwanta asibitin ba tare da yayin musu bayanin an dauki jininshi domin gwajin Kwabid-19 ba.
Zasu iya kiran lambobin jami’an NCDC kamar haka; 09093995333 09093995444
