0
Wata babbar kotu dake da zama a jihar Kaduna ta bayar da belin shugaban kungiyar IMN dake Shi’a.
Hakan na zuwa ne bayan da Al Zakzaky da matarshi suka nemi kotu ta basu damar tafiya kasar Indiya domin neman lafiya.
Zakzaky ya shigar da bukatar neman izinin ne ta hannun lauyanshi Femi Falana tin a wayan Yuli.
Sauran bayani yana zuwa..
