Sheikh Zakzaky yana kan hanyarshi ta dawowa Najeriya daga kasar Indiya

Shugaban kungiyar IMN, Mallam Ibrahim Zakzaky yana kan hanyarshi ta dawowa Najeriya daga kasar Indiya. Muna hada wannan rahoto ne da misalin karfe 11:00 na daren Indiya, wanda haka... Read more »

Rahotan Dabo FM na yiwuwar dawowar Zakzaky Najeriya cikin kwanaki 3 ya tabbata

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da yiwuwar dawowar shugaban Kungiyar IMN, Sheikh Zakzaky, cikin gaggawa zuwa Najeriya. A baya DABO FM ta rawaito cewa; Akwai yiwuwar Sheikh Zakzaky ya... Read more »

Akwai alamun Sheikh Zakzaky zai koma Najeriya cikin kwanaki 3

Shugaban kungiyar IMN a Naajeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky, wanda a yanzu haka yake kasar Indiya ya bayyana cewa zai dawo kasa Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan da yace... Read more »

Jami’an Najeriya suna hana Likitoci a Indiya baiwa Zakzaky kulawar da ta dace

‘Yan Shi’ar kasar Indiya sun koka kan yacce jami’an Najeriya suke hana ruwa gudu yayin da Likitoci suke duba lafiyar shugaban IMN, Sheikh Al Zakzaky. DABO FM ta tabbatar... Read more »

Hukumar kare hakkin Musulman duniya ce zata dauki nauyin jinyar Al-Zakzaky ba ‘yan Shi’a ba

Rahotanni da dama sun fito akan cewa wata kungiyar ‘yan Shia ta kasar Indiya ce zata dauki nauyin jinyar da Sheikh Zakzaky yakeyi a kasar Indiya. Inda wasu rahotannin... Read more »

Ko Sheikh Zakzaky zai warke a kasa da kwanaki 1416 da suka ragewa Buhari da El-Rufai?

Takaddama tsakanin gwamnatin jihar Kaduna da shugaban IMN ta faro asali ne tin a shekarar 2015, a dai dai lokacin da gwamnati ta kama shugaban a matsayin alhakin tsare... Read more »

Hotuna: Sheikh Al-Zakzaky ya tafi kasar Indiya neman magani

Read more »

Shugaban tsohuwar kungiyar IMN ta Shi’a, Mal. Ibrahimul Zakzaky zai tafi kasar Indiya a yau

Shugaban kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) wadda aka fi sani da Shi’a, Sheikh Ibrahim El-Zakazky zai tashi daga filin jirgin Abuja zuwa Indiya a yau din nan. Shugaban... Read more »

Shugaban ‘Haramtacciyar’ kungiyar IMN ta Shi’a, Mal. Ibrahimul Zakzaky ya tashi zuwa kasar Indiya

Shugaban kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) wadda aka fi sani da Shi’a, Sheikh Ibrahim El-Zakazky zai tashi daga filin jirgin Abuja zuwa Indiya a yau din nan. Shugaban... Read more »

Kudi da mukami daga Iran ne suka ja Al-Zakzaky zuwa Shia – Yayan Zakzaky

Sheikh Muhammad Yakubu shi ne yayan shugaban IMN ta Shi’a, Sheikh Ibrahim Al-Zakzaky. Sheikh Muhammad Yakubu ya bayyana yacce kasar Iran ta janye ra’ayin Zakzaky zuwa fadawa tafiyar Shi’a... Read more »

EL-Rufai ya gindaya tsauraren sharuda 7 kafin amincewa da tafiyar Al-Zakzaky kasar Indiya

Gwamnatin jihar Kaduna a karkashin gwamna Mallam Nasiru El-Rufa’i ta zayyana sharuda 7 da za’a cika kafin ta amince da tafiyar Zakzaky zuwa kasar Indiya neman lafiya. DABO FM... Read more »

Gwamnatin Kaduna zata daukaka kara akan izinin Al-Zakzaky na zuwa Indiya

Gwamnatin jihar Kaduna a karkashin gwamna Mallam Nasiru El-Rufai tace zata daukaka kara akan hukuncin da wata kotu tayi domin barin Al Zakzaky ya tafi neman magani kasar Indiya.... Read more »

Kotu ta bayar da belin Al-Zakzaky don neman lafiya

Wata babbar kotu dake da zama a jihar Kaduna ta bayar da belin shugaban kungiyar IMN dake Shi’a. Hakan na zuwa ne bayan da Al Zakzaky da matarshi suka... Read more »

Babu bambanci tsakin Abubakar Shekau da Ibrahim Zakzaky – Muhammad yayan Zakzaky

Sheikh Muhammad Yakubu Al-Zakzaky, dan uwan shugaban kungiyar IMN ya bayyana cewa babu wani bambanci tsakanin ‘dan uwan nashi da Abubakar Shekau. DABO FM ta binciko cewa; Sheikh Muhammad... Read more »

Kotu zata bada hukunci akan neman izinin bada belin Al-Zakzaky ranar 5 na Agusta

Kotun dake shari’ar shugaban kungiyar IMN, Sheikh Ibrahim Zakzaky, ta yanke ranar 5 ga watan Agusta don yanke hukunci akan neman beli da shugaban ya gabatar. A ranar 18... Read more »

Gwamnatin tarayya ta kammala shirin bayyana kungiyar Al-Zakzaky a matsayin ‘Kungiyar Ta’addanci’

Rahotannin sun bayyana cewa tini dai gwamnatin tarayya ta karbi umarnin daga kotu a Abuja na bayyana kungiyar IMN da Al-Zakzaky yake jagoranta a matsayin kungiyar ta’addanci. Tin dai... Read more »

Ku bamu Al-Zakzaky zamu kula da lafiyarshi – Iran ta fadawa Najeriya

Babban mai shari’ar gwamnati na kasar Iran, Montazeri, yayi kira da gwamnatin Najeriya da ta basu Zakzaky don kula da lafiyarshi. Montazeri ya kara kira ga kotu da ta... Read more »

Al-Zakzaki ya nemi kotu ta bashi izinin zuwa kasar Indiya domin duba lafiyarshi

Shugaban Kungiyar ‘yan uwa musulmi ta Najeriya, Sheikh Ibrahim Al-Zakzaky tare da matarshi, hadi da ‘yarshi Zinat, sun rubutawa babbar kotu a Kaduna, bukatarsu ta tafiya kasar Indiya domin... Read more »

Duban Lafiyar Sheikh: Kasar Iran ta yabawa shugaba Buhari kan El-Zakzaky

Gwamnatin kasar Iran ta yabawa shugaba Muhammadu Buhari bisa barin manyan likitoci daga kasar waje domin duba lafiyar Sheikh Zakzaky tare da matarshi. Kasar ta fitar da sakon yabon... Read more »