Labarai

Kotun da ta jinginar da kirkirar sabuwar Majalissar Sarakunan jihar Kano, ta janye hukuncinta

Babban mai shari’a, Ahmad Tijjani Bodamasi na babbar Kotun jihar Kano, ya janye hukuncin da yayi a baya na dakatar da kirkirar sabuwar Majalissar jihar Kano da gwamna Ganduje yayi.

Solace Base ta rawaito cewa alkalin ya dage cigaba da zaman shari’ar zuwa ranar 21 ga watan Janairun shekarar 2020.

Cikakken labarin yana zuwa…..

Karin Labarai

UA-131299779-2