Tue. Nov 19th, 2019

Dabo FM Online

World’s First pure Hausa online Radio

Kura-ture-Turmi: Rikici ya barke tsakanin Jami’an tsaro da ‘Yan Shia

1 min read

Labaran Hotuna:

Rahotanni da muke samu yanzu sun tabbatar da ba ta kashi tsakani kungiyar IMN da jami’an tsaro a Najeriya.

An rawaici cewa kusan mutane 3 sun rasa rayukansu a rikicin.

©2019 Dabo FM Online. Sponsored by Dabo Media Group | Newsphere by AF themes.