Copyrighted.com Registered & Protected

Kwastam ta fara raba shinkafa buhu 67,000

Hukumar dake hana fasa kauri ta kasa, CUSTOM SERVICE, tace ta fara rabon buhuhunan shinkafa 67,000 zuwa gidan marayu a jihar Legas.

Hukumar tace shinkafar da take rabawa tana dana cikin wadanda suka kwace daga masu yunkurin shigo da shinkafar Najeriya daga kasar Benin.

Mai magana da yawun rundunar a jihar Legas,   Joseph Attah, yace sun fara rabon shinkafar a gidajen marayu saboda bukatar ta a mazaunin yan gudun hijira ya ragu.

 

%d bloggers like this: