Sun. Oct 20th, 2019

Dabo FM Online

World’s First pure Hausa online Radio

Magoya bayan Real Madrid sun yiwa Hazard ihun “Mu Mbappe muke so”

1 min read

Magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid sunyi ihu a wajen taron tarbar dan wasa Eden Hazard a filin wasa na Santiago Bernabeu na birnin Madrid.

Latsa akan Shudin Zagayen kasa domin kallon bidiyon

Dan wasa Eden Hazard ya dai koma kungiyar Real Madrid ne daga kungiyar kwallon kafa Chelsea dake kasar Ingila.

©2019 Dabo FM Online. Sponsored by Dabo Media Group | Newsphere by AF themes.