Majalissar Dattijai ta tabbatar da Tanko Muhammad a matsayin Alkalin Alkalai

Majalissar Sanatocin Najeriya ta tabbatar da nadin Tanko Muhammad a matsayin Alkali mai daraja ta daya a Najeriya.

Hakan na zuwa ne bayan da shugaba Muhammadu Buhari ya aikewa majalissar sunan Tanko Muhammad a matsayin sabon Alkalin Alkalan.

Cikakken bayanin yana shigowa…..

Masu Alaƙa  Akwai yiwuwar samun sabuwar Boko Haram idan ba'a saki Sheikh Zakzaky ba - Majalissar tarayya

Karin Labarai

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.