Chris Ngige
Labarai

Matasa sama da miliyan 100 basu da ayyukanyi na kirki – Gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta hannun Ministan Kwadago da ayyukanyi, Mista Chris Ngige, ta bayyana alkaluman matasan Najeriya dake fama da rashin ayyukanyi na kwarai.

Minstan ya bayyana haka ne a ranar Litinin yayi gudanar da wani taron tattaunawa da aka gudanar a garin Abuja.

“Yawan ‘yan Najeriya ya kai kimanin miliyan 200, amma kashi 60 na matasan kasar suna bukatar ayyukanyi. Abin duba shine iya kashi 10 ne suka da ayyukanyi na kirki.

“Da yawansu baza a iya daukarsu aiki ba, wasu daga cikinsu kuma babu aikin. Muna aiki yanzu don ganin sun samu ayyukan domin su gudanar da rayuwarsu cikin jin dadi da farinciki.

Karin Labarai

UA-131299779-2