Wasanni

FIFA ta fitar da jerin sunayen ‘yan takarar zama ‘Gwarzon mai Horaswa’ na kakkar bana

Hukumar FIFA da ke da shedikwata a kasar Swizerland ta fitar da jerin sunayen masu horaswa da ka iya lashe kyautar ‘Gwarzon mai horaswa na kakar wasan bana.

Ga jerin sunayen da kasashen su;

🇩🇿 Djamel Belmadi
🇫🇷 Didier Deschamps
🇦🇷 Marcelo Gallardo
🇦🇷 Ricardo Gareca
🇪🇸 Pep Guardiola
🇩🇪 Jurgen Klopp
🇦🇷 Mauricio Pochettino
🇵🇹 Fernando Santos
🇳🇱 Erik ten Hag
🇧🇷 Tite

Masu Alaka

Mane da Salah sun fito a jerin FIFA na gwarzayen ‘yan wasan kwallon kafa na duniya

Dabo Online
UA-131299779-2