#NigeriaDecides2019: An kama shuwagabannin APC da katunan zabe masu yawa

Karatun minti 1

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa jami’an tsaro sun cafke wasu manyan jami’iiyar APC da tarin katinan zabe na mutane.

Kalli Hotuna:

Christopher Iordye, wanda aka kama a mazabar makarantar sakandire ta Gbajimgba
Christopher Iordye, wanda aka kama a mazabar makarantar sakandire ta Gbajimgba

Terseer Iordye, da aka aka a makaramtar sakandire ta Gbajimgba
Terseer Iordye, da aka aka a makaramtar sakandire ta Gbajimgba

Karin Labarai

Sabbi daga Blog