Home Najeriya#NigeriaDecides2019: “Yan daban’ jami’iyyar APC sun kone wasu akwatinan zabe a Lagos

#NigeriaDecides2019: “Yan daban’ jami’iyyar APC sun kone wasu akwatinan zabe a Lagos

by Dabo Online
0 comments

Matasan jihar Lagos sun mika kokensu ga hukumar zaben kasa ta INEC saboda barazanar da suka ce yan daban jami’iyyar APC suke musu na tirsasasu zaben jami’iiyar APC.

Matasa sunce daga bisani ma yan daban sun kone wasu dage cikin kayayyakin zabe da kuma kuri’o’in da masu zabe suka kada.

Lamarin ya jawo cece kuce a shafin twitter, mai alamar #Aguda

Kalli Bidiyon da matasan suke wallafawa a shafinansu na Twitter.

 

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00