Ramadan: Najeriya zata tashi da azumi gobe Litinin – Sarkin Musulmi

Karatun minti 1

Mai alfarma Sarki musulmin Najeriya, Muhammad Sa’ad Abubakar ya shaidawa al’ummar musulmin Najeriya dasu tashi da azumin Ramadan a gobe Litinin.

Sarkin Musulman ya bayyana haka ne bayan kammala zaman kwamitin ganin wata na NMSC.

Sultan yace; “Ina kira ga jama’ar musulmi, da mu tashi da azumi gobe idan Allah ya k Subhanahu wata’ala ya kaimu.”

Karin Labarai

Sabbi daga Blog