0
Yau Alhamis 04/04/2019, rana ce da tayi daidai da ranar da tsohon Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abubakar Rimi ya rasu.
Shekaru 9 kenan da rasuwar Alhaji Abubakar Rimi.
Kadan daga cikin tarihin rayuwar Gwarzo Rimi:
- An haifeshi a garin Sumaila dake Kano.
- Ya rasu a shekarar 2010.
- Gwamnan farar hula na farko a jihar Kano.
- Tsohon Ministan Sadarwa lokacin mulkin General Sani Abacha.
- Ya rasu sanadiyyar hari da ‘yan fashi suka kai masa akan hanyar shi ta dawowa daga garin Bauchi.
