/

Sabuwar taswirar kudin fasfo a Najeriya.

Karatun minti 1

Hukumar kula da shige da fice ta Najeriya (Nigeria Immigration Service) ta fitar da sabuwar taswirar kudin fasfo.

Wanda kudinsu ya kama kamar haka:

Mai shafi 32 = N25,000 (wa’adin shekaru 5)

Mai shafi 64 = N35,000 (wa’adin shekaru 5)

Mai shafi 64 = N70,000 (wa’adin shekaru 10)

Farashi a kasashen ketare:

Mai Shafi 32 = $130 (wa’adin shekaru 5)

Mak Shafi 64 = $150 (wa’adin shekaru 5)

Mak Shafi 64 = $230 (wa’adin shekaru 10)

Tini dai shugaban Kasa Muhammadu Buhari da mataimakinsa Prof Yemi Osibanjo suka karbi nasu fasfon a gidan gwamnatin dake babban birnin tarayyar Abuja.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog