Najeriya

Sanata Dino Melaye yayi kira ga ASUU data binciki takardun Farfesoshin da sukayi aikin Zabe

Dino Melaye, Sanata mai wakiltar Kogi ta yamma, yayi kira ga hukumar ASUU data fara binciken kwa-kwaf akan takardun Farfesoshin da sukayi aikin zabe.

Ya godewa hukumar zabe ta INEC bisa yadda yacce tayi kokari wajen nunawa duniya Farfeshoshin da suke kasa yin lissafin da yara ‘yan Firamare suke iya yi cikin sauki.

Daga karshe yayi kira ga hukumar ASUU data kirawo Farfesoshin da sukayi aikin zabe domin tantance sahihanci da nagartar kwalin karatunsu.

 

Daga Shafin Sanata Dino na Twitter

Karin Labarai

Masu Alaka

#NigeriaDecides2019: Alamu sun nuna kifewar Kwankwaso, Saraki da Dino Melaye

Dabo Online
UA-131299779-2