(function(w,d,s,l,i){w[l]=w[l]||[];w[l].push({'gtm.start': new Date().getTime(),event:'gtm.js'});var f=d.getElementsByTagName(s)[0], j=d.createElement(s),dl=l!='dataLayer'?'&l='+l:'';j.async=true;j.src= 'https://www.googletagmanager.com/gtm.js?id='+i+dl;f.parentNode.insertBefore(j,f); })(window,document,'script','dataLayer','GTM-P27NM8L');

Sanata Hamisu Musa ya rasu

Karatun minti 1

Hamisu Musa, tsohon sanata a Arewa ya rasu a ranar Alhamis, 3 ga watan Satumbar 2020 a babban asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano dake cikin birnin Kano.

Tsohon sanatan kuma tsohon Minista ya rasu yana da shekara 89 a duniya bayan rashin lafiya mai tsayi, kamar yadda ‘dan sa Ibrahim Musa ya bayyanawa Daily NIgerian.

Kafin rasuwarshi, Sanata Hamisu Musa, ya yi sanata karkashin jami’iyyar PRP ta Mallam Aminu Kano a shekarar 1979.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog