Sheikh Kabariballa Nasiru Kabara
Labarai

Shehu Usmanu Bn Fodio dan Kadiriyya ne – Sheikh Karibullah Nasir Kabara

Shugaban darikar Kadiriyya na nahiyar Afirika, Sheikh Karibullah Nasiru Kabara, ya bayyana yacce Mujadadi Shehu Usman dan Fodio ya kasance dan darikar Kadiriyya.

Malamin ya bayyana haka a wata ganawa da yayi da sashin Hausa na BBC a shirin labarai safe da tashar ke gabatarwa.

DABO FM ta tattaro Mallam Karibullah ya bayyana cewa; “Shehu Usmanu yayi jihadinshi da tutar Kadiriyya.”

Da yake bayani akan taron maukibi da mabiya darikar ta Kadiriyya take yi a duk shekara, yayi karin haske tare da bayar da takaitaccen tarihin Sheikh Abdulkadir Tijjani, wanda shine wanda ya kafa darikar ta Kadiriyya.

Mallakar BBC Hausa Latsa akan lasifika ko akan hoton domin sauraro.
UA-131299779-2