//
Sunday, April 5

Shugaban Majalissar Dattijai ya baiwa jarumi Mustapha Nabruska mukami

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

Sashin labarai na kamfanin haska fina-finan Hausa, Northflix ya bayyana cewa; Shugaban majalisar dattijai Sanata Ahmad Lawal ya ba wa jarumin fina-finan Hausa Mustapha Nabraska mukamin mai ba shi shawara na musamman.

“A ranar Larabar da ta gabata ne Nabraska ya bayyana a shafinsa na sada zumunta na instagram inda ya ke shedawa duniya cewa “Alhamdulillah munshiga aiki gadan gadan a majalisa. Na yi nasarar lashe S.A na shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan”

Duk da DABO FM bata tabbatar ba, yayin hira da jarumin, ya tabbatarwa sashin labarai na Northflix cewar ; “Sanata Ahmed Lawan ya ba shi wannan mukamin na mai ba shi shawara ne kan harkokin ci gaban al’umma.”

Karin Labarai

Share.

About Author

Comments are closed.

%d bloggers like this:
DABO FM 2020