/

Subhanallah: Harin ta’addanci a masallacin New Zealand cikin hotuna

Karatun minti 1

Harin ta’addanci daya faru a unguwar ChirstChruch dake kasar New Zealand.

An dai sami wani mutun da yayi amfani da bindiga ya shiga har cikin masallacin Noor a lokacin gudanar da sallar Juma’a, ya bindige al’ummar musulmi dayawa.

CNN
Wata baiwar Allah da aka harba a wajen masallacin Noor

Lamarin da yayi sanadiyyar mutuwar mutane sama da arba’in.

Photo: CNN
Wanda harin ya ritsa a kofar masallacin Noor

 

Photo: CNN
Bandegi da akayi amfani wajen goge jini a bayan harin

KALli bidiyo:

Lokacin da maharin ya dauki kanshi a facebook kai tsaye kafin gudanar da ta’addancin.
Lokacin jinyar wadanda hatsarin ya ritsa.

Karin Labarai

Dangalan Muhammad Aliyu

•Sublime of Fagge's origin.
•PharmD candidate

Sabbi daga Blog