Gwamnatin jihar Kano ta ce babu abinda zai hana ta ciwon bashi domin aiwatar da ayyuka a jihar Kano. Kwamishinan yada labaran jihar, Mallam Muhammad Garba ne ya bayyana haka …
Dambarwar Kwankwasiyya da Gandujiyya
-
Kungiyar kwankwasiyya ta maka gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a kotu domin hana shi ciwo bashin €684,100,100.00 a wani banki na kasar Sin, China Development Bank. Rahoton DABO FM …
-
Labarai
Yanzu-yanzu: Sarkin Karaye ya nada Kwankwaso mukamin ‘Makaman Karaye’ kuma hakimi mai nada sarki
Mai Martaba sarkin Karaye, Ibrahim Abubakar II ya daga likkafar mahaifin tsohon gwamnan kano Rabiu Kwankwaso, Majidadin Karaye kuma hakimin Madobi, Musa Sale Kwankwaso a matsayin daya daga cikin manyan …
-
Wasu daga cikin ‘yan PDP kwankwasiyya da suka sauya sheka zuwa APC Gandujiyya sun sake tsallan bakadai sun dawo gida bayan kwana 1 da sauya shekar tasu. Majiyar Dabo FM …
-
Sanannen mawakin gambara na arewacin Najeriya, Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar waka a jajiberin ranar yanke hukuncin kotun kare kukan ka. Rahoton Dabo FM ya bayyana wakar ta fara …
-
Labarai
Dambarwar Gandujiyya da Kwankwasiyya: An kama Naziru Sarkin Waka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYanzunnan mun samu rahoto cewa jami’an tsaro sun kama mawaki Naziru Ahmad, Sarkin wakar Sarkin Kano wanda aka fi sani da Sarkin Waka. A wani rahoto da Nasiru Salisu Zango, …
