Gidauniyar Kwankwasiyya ta jihar kano ta dau nauyin dalibai tara don tafiya kasar Sudan da Hadaddiyar Daular Larabawa domin yin digirinsu na biyu. Dabo FM ta tattara cewar bakwai daga …
Gidauniyar Kwankwasiyya
-
Tini shirye shirye yayi nisa na kafa asusun kai ‘ya’yan talakawa a jihar Katsina wanda Gidauniyar Kwankwasiyya ta dauki gabaran yi bayan ta samu nasarar kai fiye da daliban jihar …
-
Daliban 50 daga cikin Daliba 242 da gidauniyar Kwankwasiyya zata dauki nauyin Digirinsu na II a kasar Indiya. Wakilin DABO FM na kasar Indiya ya samu halartar wajen saukar Daliban. …
-
Dalibai 105 daga cikin 242 da gidauniyar Kwankwasiyya ta dauki nauyin karatunsu sun sauka a kasar Indiya. Daliban dai sun sauka a filin tashi da saukar Jirage na Indira Gandhi …
-
Labarai
Daliban gidauniyar Kwankwasiyya 105 sun kama hanyarsu ta zuwa birnin Mumbai a Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDalibai 102 daga cikin 370 da gidauniyar Kwankwasiyya zata dauki nauyin karatunsu don yin Digirinsu na 2 a kasar Indiya, sun kama hanyarsu ta zuwa birnin Mumbai na kasar Indiya. …
-
Makonni kadan suka rage tafiyar dalibai 370 da gidauniyar Kwankwasiyya ta zata dauki nauyin karatun Digirinsu na 2 a kasar Indiya. DABO FM tana sanarwa cewa akwai yiwuwar kawo muku …
