Za a gudanar da zaben kananan hukumomi ajihar Borno, kasancewar sama da shekaru 15 da rashin gudanar da zaben. Wakilin Dabo FM a garin Maiduguri, Ibrahim Mustapha ya rawaito mana …
Gwamnatin Borno
-
Labarai
Zulum ya yi wa malamar firamaren dake zuwa makaranta tin karfe 6:30 na safe kyautar makudan kudade
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya karrama wata malamar firamare, Mrs Obiageri Mazi wadda ke riga kowa zuwa makaranta da wuri kyautar makudan kudade. Majiyar Dabo FM ta bayyana gwamnan …
-
Gwamnan Borno, Babagana Zulum ya bawa kwararrun masana umarnin a binciko dalilin dake haddasa yawan samun masu matsalar ciwon koda a fadin jihar Borno. Majiyar Dabo FM ta bayyana cewa …
-
Babagana Zulum, gwamnan Borno ya bayyana cewa yanzu fadan gaskiya ya zama matsala a Najeriya, ya fadi haka ne a wani taro da manyan shugabannin tsaro na gida Najeriya dama …
-
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umarar Zulum, ya samu lambar yabon Musulmi mafi kokari a Najeriya na shekarar 2019, na jaridar Musulmai, Muslim News, jaridar Musulunci ta daya a Najeriya. …
-
Kungiyar kwadago ta bayyana cewa tun bayan zartar da mafi karancin albashi na N30,000 wata 8 da suka wuce, jihohi 5 ne kawai ke biyan sabon albashin. Rahoton Dabo FM …
