Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa yayi wa tsohon mai gidan sa kuma tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ritaya da karfin tuwo a siyasa. Majiyar Dabo FM …
Kofa
-
LabaraiSiyasa
Ganin sabon dan majalisar PDP da ya kayar da Kofa tare da shugaban APC ya jawo cece-kuce
Hotunan sabon zababben dan majalisar Kiru da Bebeji na jam’iyyar PDP, Ali Datti Yako da shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Abbas a lokacin karbar satifiket ya jawo cece-kuce a kafafen sada …
-
Tsohon dan majalisan wakilan tarayya, AbdulMumini Jibrin, ya fadi ba nauyi a zaben mai-mai da aka gudanar a mazabar Kiru/Bebeji na jihar Kano. Majiyar Dabo FM ta bayyana Jibrin wanda …
-
LabaraiSiyasa
Bayan durkuso da gaisuwar bangirma, alamu sun nuna APC tayi wa Hon Kofa ‘Anti Party’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahotanni daga wuraren da ake gudanar da zaben cike gurbin kuri’u na kujerar dan majalissan tarayya na Bebeji/Kiru sun nuna yadda jami’iyyar APC take halin ko in kula da lamarin …
-
Dan majalisar tarayya na Kiru da Bebeji wanda kotu ta soke zaben sa, Abdulmumin Jibrin Kofa ya shiga tsilla tsilla bayan da dattawan jam’iyyar APC ta jihar Kano suka ce …
-
Labarai
APC ta dakatar da Hon Abdulmumin Jibrin Kofa bisa cin amanar Jami’iyya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJami’iyyar APC reshen karamar hukumar Bebeji ta jihar Kano ta dakatar da dan majalissar tarayya mai wakiltar Kiru/Bebeji, Hon Abdulmumin Jibrin (Kofa Maliya) DABO FM ta tabbatar da cewa; APC …
