Sakamakon hadarin fashewar wasu abubuwa a kasar Lebanon a makon da ya gabata, Firaministan kasar, Hassan Diab ya ayyana sauka daga jagorantar shugabanci a kasar. Kazalika wasu daga Ministoci da …
Tag:
Labaran Duniya
-
A kalamin irin na ko da me kazo an fika, a jihar Kano, kungiyar wasu matasa masoya shugaba Muhammadu Buhari, sun shirya gagarumin chanjin sunan wani dan kungiyar. A wani …
-
A ranar juma’a ne wasu masana shari’ah a kasar Amurka suka rattaba hannu akan wata wasika da ta bukaci majalissun kasar da su yi kokarin tsige Donald Trump akan laifukan …
-
Labarai
Fitaccen mai shirya bidiyo a kasar Koriya ta Kudu ya karbi Musulunci ta sanadiyyar ‘Youtube’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAnyi gyara ranar 25 ga watan Fabarairun 2020. Fitaccen Matashin, Daud Kim, dan asalin kasar Koriya ta Kudu, ya karbi addinin Musulunci. Bayan bibiya da samun tabbaci, DABO FM ta …
