Tshohon sanatan Kaduna, Kwamared Shehu Sani yaci gaba da caccakar gwamnatin jam’iyyar APC ta shugaban kasa Muhammadu Buhari. Rahoton DABO FM ya bayyana Shehu Sani nayin wani kurman baki a …
Matsalar Tsaro
-
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bukaci hukumar tsaron Najeriya ta nuna kadan daga cikin masu garkuwa da mutane 250 da take ikirarin ta kashe a jihar Kaduna. Majiyar Dabo …
-
LabaraiMatsalarmu a YauTaskar Malamai
A tantance jami’an tsaro domin ana zargin akwai hannun su a hare hare -Sheikh Sani Jingir
Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bukaci a tantance jami’an tsaron kasar nan, don a fitar da …
-
Cibiyar kungiyoyin kare hakkin bil’adama wato ‘Centre for Human Rights and Social Justice’ (CHRSJ) taja kunnen shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari da ya daina fadawa ‘yan Najeriya abinda ba haka …
-
Babagana Zulum, gwamnan Borno ya bayyana cewa yanzu fadan gaskiya ya zama matsala a Najeriya, ya fadi haka ne a wani taro da manyan shugabannin tsaro na gida Najeriya dama …
-
Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bukaci hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya, DSS, da ta zurfafa bincike don gano matashin nan Abubakar Idris Dadiyata, wanda ya …
-
Gwamnan jihar Kaduna, Mal Nasiru El-Rufai ya bayyana cewa, a yanzu haka duk fadin Najeriya babu babbar haya da ke da tsaron hanyar Kaduna zuwa Abuja. Dabo FM ta jiyo …
