Abdulbasit Umar dan shekara 22 tare da abokansa su 2, sune Hukumar ‘Yan Sandan jihar Taraba ke tuhuma da sace ‘kanwarsa yar kimanin shekaru 10 Amina Umar a hanyar ta …
Tag:
Taraba
-
Labarin da ke shigo mana Yanzu haka, na nuni da cewa tsohuwar Sanata a majalissar Dattijan Najeriya, kuma tsohuwar Ministar matan Najeriya, wacce tai wa jam’iyyar UDP takarar Gwamna a …
-
Labarai
An kashe malamin addini tare da cinnawa gawarshi Wuta a jihar Taraba.
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWasu masu dauke da makamai sun hallaka malamin addinin Kirista a cigaba da rikicin kabilu a jihar Taraba. Limamin da aka bayyana da Rabaren David Tanko a Kufai Adamu, dan …
-
Labarai
Taraba: Kungiyar ASUU ta kara tafiya yajin aikin sai baba ta gani
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar ASUU, reshen jihar jami’ar jihar Taraba ta sake komawa yajin aikin sai baba ta gani a yau Laraba, 03/04/2019. Kungiyar dai ta cigaba da yajin aikin ne bisa rashin …
-
Hassan Mijinyawa, sakataren yada labaran gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, ya dawo gidan bayan da masu garkuwa da mutane sukayi arangama dashi akan hanyarshi ta zuwa unguwar Gembu dake karamar …
