Tukunyar siyasar zaben 2023 ta fara Tafasa daga Jihar Taraba

Labarin da ke shigo mana Yanzu haka, na nuni da cewa tsohuwar Sanata a majalissar Dattijan Najeriya, kuma tsohuwar Ministar matan Najeriya, wacce tai wa jam’iyyar UDP takarar Gwamna a kakar zaben da ya gabata, Hajiya, Aishatu Jimmai Alhassan ta tattara komatsanta daga jam’iyyar UDP ta koma jam’iyyar PDP da ranar yau Asabar.

Masu Alaƙa  Taraba: Kungiyar ASUU ta kara tafiya yajin aikin sai baba ta gani

Karin Labarai

Leave a Reply

Your email address will not be published.