//
Wednesday, April 1

Soyayya: Matan turawa da ban suke da matan Najeriya, domin na dandana naji -Isa Sulaiman

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

Matashin da baturiyar Amurka Jeanine Delsky ta biyo har Panshekara dake garin Kano, Sulaiman Babayero Isa yace shifa da soyayya da matan Najeriya haihata-haihata.

Majiyar Dabo FM ta jiyo Sulaiman yana batun cewa “Matan Najeriya bama su san me ake kira da soyayyar gaskiya ba, kodai sunga wani abu da zaisa su soka ko kuma zasu so ka domin neman samun wani abu a wajen ka.”

Isa ya kara da cewa “Na kadu kwarai da ganin sammacen Hukumar Hisbah da ta jami’an tsaro na farin kaya ‘DSS’.” Kamar yadda BBC Pidgin ta rawaito.

Kafin wannan batu dai wata budurwar matashin mai suna Nafisa tayi martani akan haduwar tsohon saurayin nata da batuyar Amurkan, inda tace ai halin matashin na gaskiya ne ya fito fili.

Karin Labarai

Share.

Comments are closed.

%d bloggers like this:
DABO FM 2020