Yacce Gwauraye zasu rika dafa Shinkafa dafa-duka ta gargajiya, daga Afaafy’s Kitchen

Bisa hadin gwiwa da ‘Afaafy’s Kitchen, DABO FM zata rika kawo muku yacce ake girke-girken zamani hadda na gargajiya.

A wannan makon, zamu kawo muku yacce ake dafa Shinkafa dafa-duka kamar yacce ‘Afaafy’s Kitchen ya koyar.

Danna anan domin koyon dafa Shinkafar
Masu Alaƙa  Yadda ake yin ingantacciyar miyar Kayan Lambu, daga Afaafy's Kitchen

Karin Labarai

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.