Home LabaraiSabuwar doka ta bawa Sojoji damar ‘Cin Karensu ba babbaka’ akan ‘yan Shi’ar dake IMN

Sabuwar doka ta bawa Sojoji damar ‘Cin Karensu ba babbaka’ akan ‘yan Shi’ar dake IMN

by Dabo Online
0 comments

A ranar 26 ga watan Yulin 2019, wata babbar kotu a Najeriya ta bawa gwamnatin tarayyar umarnin haramta kungiyar IMN dake Shi’a.

Yayin da gwamntin take bin umarnin kotu, ranar Litinin, gwamnatin ta cika umarnin kotu na haramta dukkanin al’amuran kungiyar IMN.

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa haramcin bai shafi masu bin tafarkin Shi’a ba, hukuncin ya bayu zuwa kungiyar IMN ne kadai.

Ta kuma kara da cewa; ‘Dokar ta baiwa Sojoji da ‘yan sanda wuka a hannun domin hukunta dukkanin dan kungiyar IMN da ya sabawa dokar.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00