0
Rahotanni sun bayyana cewa masu yin garkuwa da mutane sun sace wani Dan Majalissar dokoki dan jihar Kaduna.
Rahotannin dai sun tabbatar da sace dan majalissar akan titin Kaduna zuwa Zariya kamar yacce jaridar Punch ta tabbatar.
Har dai zuwa yanzu, ba’a bayyana sunan dan majalissar ba.
