‘Yan majalissar jiha sun tsere bayan fadowar Miciji ta rufin kwano ana tsaka da zama zauren

by Dabo Online
0 comments

‘Yan majalissar jiha a Ondo sun tsere da kafafuwansu bayan da Miciji ya fado daga saman kwana ana kasa da zama a zauren.

Fadowar Miciji ta saka ‘yan majalissar gudun tsira da rayukansu wanda hakan ya kawo karshen zaman majalissar na ranar Alhamis.

Daga baya dai Miciji shima yayi ta kansa.

Dabo FM ta binciko cewa majalissar ta tsayar da dukkanin ayyukanta har sai an gyara zauren majalissar.

Kalli Hotuna:

F5415027 3113 4175 A6C9 BAB4FF75729E - Dabo FM
Cc: Channels TV

100B2D32 A13A 4A65 BEDA A3343D1EA4C9 - Dabo FM

Karin Labarai

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00