Labarai

Yanzu-Yanzu: An samu mutuwar farko sanadiyyar ‘Covid-19’

Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun mutuwar mutum na farko sanadiyyar Covid-19 da safiyar yau Litinin.

Hukumar tace tabbatar da mutuwar mutumin mai shekaru 67 wanda ya dawo daga kasar Burtaniya.

Haka zalika ta bayyana kafin dawowar mutumin ya je kasar ta Burtaniya domin neman jinya sakamakon ciwon Siga da radadin gabobi.

Karin Labarai

UA-131299779-2