Labarai

Yanzu-yanzu: Fada ya kaure tsakanin ‘Yan sanda da Sojoji a Zaria

Kaduna: Rikicin ci ya kaure tsakanin jami’an ‘Yan sanda da Sojoji a titin unguwar Agoro Tudun Wata ta garin Zariya dake jihar Kaduna.

Rikicin da DABO FM ta shaidawa idanuwanta na zuwa ne bayan da aka kama wani da ake zargi soji ne kuma aka gurfanar da shi a kotun tafi da gidanka da gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa domin hukumta wanda suka karya dokar hana fita da gwamnati ta sanya.

Karin Labarai

UA-131299779-2