Home LabaraiZa a kammala ayyukan filin jirgin saman Enugu, Kano, Lagos da Maiduguri a 2020 – Buhari

Za a kammala ayyukan filin jirgin saman Enugu, Kano, Lagos da Maiduguri a 2020 – Buhari

by Dabo Online
0 comments

Shugaba Muhammad Buhari ya bayyana cewar gwamnatinshi zata kammala ayyukan filayen tashi da saukar jirage na jihohin Kano, Borno, Enugu da Legas a shekarar 2020.

Shugaban ya bayyana haka ne a sakonshi na sabuwar shekara wanda a al’adar kasar aka saba yi duk ranar 1 ga watan Janairu.

Cikakken bayanin yana zuwa…

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00