Zainab Aliyu: Ta fito daga hannun hukumomin Saudiyya

Zainab Aliyu, yar Kano da ke tsare a hannun jami’an tsaron Saudiyya bisa zargin shigar ta kasar da haramtattun magunguna kasar ta samu yanci.

Bayan saka bakin gwamnatin Najeriya tare da daukar Lauyoyi da gwamnatin tayi don kare Zainab Aliyu bisa rashin samunta da laifin da hukumomin kasar Saudiyya ke zarginta dashi.

An dai tsare Zainab tin watan Disambar shekarar 2018.

Sauran labarin na zuwa.

%d bloggers like this: