0
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta shirya tsaf domin daukar sabbin ma’aikata a ma’aikatunta guda 27 na cikin jihar.
Ga masu son neman aikin, zasu garzaya shafin yanar gizo-gizo wanda gwamnatin ta ware domin manema aikin.
Gwamnatin ta bayyana ranar 12 ga watan Agusta 2019 a matsayin ranar da zata rufe karbar bukatar masu neman aikin.
