Babban limamin Masallacin Juma’a na Bello Road, Sheikh Hamza Uba Kabawa yayi kira ga shuwagabanni, ‘yan kasuwa da sauran jagororin al’ummar musulmi da suji tsoron Allah SWA su tausasawa talakawa …
Gwamnatin Kaduna
-
Kwamishinan ilimi na jihar Kaduna, Dr Shehu Makarfi ya bayyana tini gwamnatin jihar ta shirya tsaf domin kaddamar da shirin bada ilimi kyauta tun daga matakin firamare har sakandare. Dabo FM …
-
Dubban mutane na tserewa daga kauyuka daban-daban na yankunan kananan hukumomin Chikun da Birnin Gwari inda suke neman mafaka a garin Buruku na jihar Kaduna a arewacin Najeriya. BBC ta …
-
Hakimin Birnin Gwari kuma Sarkin Kudun Birnin Gwari Alhaji Yusuf Yahaya Abubakar, wanda aka yi garkuwa da shi kwanaki takwas da suka gabata ya kubuta daga hannun masu garkuwan. Rahoton …
-
Babban Limamin Darikar Angilikan na Mabiya addinin Kirista da ke Garin Zariya, Abiodun Ogunyemi, ya sake yin magana game da gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai. Rahoton Dabo FM na Jaridar …
-
Kungiyar kwadago ta bayyana cewa tun bayan zartar da mafi karancin albashi na N30,000 wata 8 da suka wuce, jihohi 5 ne kawai ke biyan sabon albashin. Rahoton Dabo FM …
-
Gwamnan jihar Kaduna, Mal Nasiru El-Rufai ya bayyana cewa, a yanzu haka duk fadin Najeriya babu babbar haya da ke da tsaron hanyar Kaduna zuwa Abuja. Dabo FM ta jiyo …
-
Zariya, Kaduna State: Saboda bayar da wa’adin da gwamnatin jihar Kaduna ta yi a makon da ya gabata ga wadanda ke da gine–gine a zagaye da kasuwar Sabon garin Zariya, …
-
Gwamnar jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya ce, nan bada dadewa ba gwamnatinsa zata samar da wata doka da zata haramtawa likitocin da ke aiki a asibitocin gwamnatin jihar budewa …
-
Labarai
Yarjejeniyar yin kamfanin Madara tsakanin Kaduna da Denmark zai samar da ayyukan yi 50,000
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kaduna da kamfanin Arla Foods International, sun kulla yarjejeniya domin kirkirar kamfanin Madara a jihar Kaduna. Kulla yarjejeniyar sai zamar da jihar Kaduna zama jihar da ta fi …
-
Labarai
Gwamnatin jihar Kaduna zata fara biyan sabon Albashi na N30,000 daga watan Satumba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA yau Litinin, bangaren zartawa na gwamnatin jihar Kaduna ta aminta da fara biyan sabon albashin N30, ga dukkanin ma’aikatan jihar. Dabo FM ta binciko cewa; Gwamnatin tace zata fara …
-
Labarai
EL-Rufai ya gindaya tsauraren sharuda 7 kafin amincewa da tafiyar Al-Zakzaky kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kaduna a karkashin gwamna Mallam Nasiru El-Rufa’i ta zayyana sharuda 7 da za’a cika kafin ta amince da tafiyar Zakzaky zuwa kasar Indiya neman lafiya. DABO FM ta …
-
Labarai
Gwamnatin Kaduna zata daukaka kara akan izinin Al-Zakzaky na zuwa Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kaduna a karkashin gwamna Mallam Nasiru El-Rufai tace zata daukaka kara akan hukuncin da wata kotu tayi domin barin Al Zakzaky ya tafi neman magani kasar Indiya. Daraktan …
-
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta shirya tsaf domin daukar sabbin ma’aikata a ma’aikatunta guda 27 na cikin jihar. Ga masu son neman aikin, zasu garzaya shafin yanar gizo-gizo wanda …
-
Labarai
Gwamnatin Kaduna ta shirya yiwa Dawakai 1000 allular rigakafin kamuwa daga Zazzabin Dabbobi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kaduna tace nan bada jimawa ba, zata fara yiwa Dawakai 1000 allular rigakafin kamuwa da cutar Zazzabin Doki. Daraktan kula da lafiyar Dabbobi dake karkashin Ma’aikatar Noma, Samuel …
