A yau Litinin, bangaren zartawa na gwamnatin jihar Kaduna ta aminta da fara biyan sabon albashin N30, ga dukkanin ma’aikatan jihar.
Dabo FM ta binciko cewa; Gwamnatin tace zata fara biyan sabon albashin ne daga 1 ga watan Satumbar wata mai kamawa.
Gwamnan jihar, Mallam Nasiru El-Rufai’i ne ya sanar da haka a wata takarda daya wallafa a shafinshi na Twitter kamar yacce zaku gani a kasa.
Kaduna State will implement the new national minimum wage from September 2019. The Kaduna State Executive Council today approved that payment of the new national minimum wage and consequential adjustments to civil servants will begin from 1st September 2019. pic.twitter.com/GULml4Bc9w