Home LabaraiKarin Daliban Kwankwasiyya 50 sun sauka a kasar Indiya

Karin Daliban Kwankwasiyya 50 sun sauka a kasar Indiya

by Dabo Online
0 comments

Daliban 50 daga cikin Daliba 242 da gidauniyar Kwankwasiyya zata dauki nauyin Digirinsu na II a kasar Indiya.

Wakilin DABO FM na kasar Indiya ya samu halartar wajen saukar Daliban.

Tin dai a ranar Alhamis Daliban suka baro jihar Kano inda suka tafi jihar Legas, a nan ne suka taso zuwa birnin New Delhi.

Dukkanin Daliban dai zasuyi karatu a Jami’ar Sharda dake jihar Uttar Pradesh kusa da babban birnin kasar.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00