Home LabaraiKungiyoyin ‘masu kishin Kano’ guda 35 sun nemi in ya sauke Sarki Sunusi – Ganduje

Kungiyoyin ‘masu kishin Kano’ guda 35 sun nemi in ya sauke Sarki Sunusi – Ganduje

by Dabo Online
0 comments

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana yacce wasu kungiyoyin wanda suke kiran kansu da ‘yan kishin Kano, sun aike da buktarsu don neman ya tsige Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II.

Gwamnan ya bayyana haka ne cikin wata sanarwar da mai magana da yawunshi, Abba Anwar ya fitar a ranar Alhamis.

Anwar ya kara da cewa kungiyoyin da adadinsu ya kai 35 sun nemi a tsige Sarkin bisa zarginshi da kirkirar sabuwar jihar Kano.

Duk da dai bai bayyana sunayen kungiyoyin ba, sai dai yace a takardar da suka aikowa Ganduje tana dauke da shugaban gamayyar kungiyoyin, Ibrahim Ali.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00