0
Mutane 12 sun sake kamuwa da Covid-19 a jihar Kano.
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da sake samun mutanen a ingantaccen shafinta na Twitter.
“A halin yanzu, karfe 11:55 na dare, an sake samun masu dauke da Coronavirus guda 12 a jihar Kano.
Jumillar masu dauke da cutar a Kano ya zama 21. kamar yadda ma’aikatar lafiya ta jihar KAno ta tabbatar.
Wednesday, 15th April 2020. As at 11:55 pm, 1 death of #COVID19 has been recorded in @KanostateNg @NCDCgov @FMICNigeria @dawisu @NOA_Nigeria @Chikwe_I @NphcdaNG #StaySafeNigeria #StayHome pic.twitter.com/SC68LnBZHT
— Kano State Ministry of Health (@KNSMOH) April 15, 2020
An samu jumillar masu dauke da ciwon guda 407 a fadin Najeriya.
