Home Kiwon LafiyaYanzu-Yanzu: Mutane 23 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumilla 59

Yanzu-Yanzu: Mutane 23 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumilla 59

by Dabo Online
0 comments

Mutane 23 sun sake kamuwa da Covid-19 a jihar Kano.

Hukumar NCDC ce ta sanar da hakan ta tabbatar da sake samun mutanen a ingantaccen shafinta na Twitter.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00