0
Dan takarar shugabancin kasar Najeriya karkashin inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sauka a garin Kano domin gudanar da yakin neman zabenshi.
Tafiyar Atiku da Kwankwaso zata sa shugaba Buhari ya rasa samun kuri’a a jihar Kano?
Zaku iya bada ra’ayoyinku a shafinmu na facebook.

Shugaban majalissar dattijai. Dr Bukola Saraki

Peter Obi
Sauran labari yana zuwa….
