Home Labarai‘Yan bindiga sun sace Sheikh Ahmad Suleiman Kano

‘Yan bindiga sun sace Sheikh Ahmad Suleiman Kano

by Dangalan Muhammad Aliyu
0 comments

A yau Juma’a, 15/03/2019, aka sace babban malamin addinin musulunci kuma mahaddacin al’qurani, Sheikh Ahmad Muhammad Sulaiman Kano.

An dai sace malamin ne tare da ‘yayanshi guda 6, a kan hanyar dawowarsu daga Birnin Kebbi.

Tini dai addu’o’i da sallali na cigaba da gudana a fadin kasashen arewa domin Allah ya bayyana malamin.

Har zuwa kawo yanzu ba’a ji daga bakin malamin ko wadanda suka sace shi ba.

Muna addu’a Allah ya bayyana shi.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00