0
Majalissar jihar Jigawa ta tsige kakakin majalissar Alhaji Isa Idris a yau Alhamis.
Yan majalissa 20 ne daga cikin 30 na jihar suka tsige shi.
Sauran Labarin na zuwa………
