Matasan jihar Kano sun fara zanga-zangar kin amincewa da ƙarin masarautu 4 a jihar

Matasa a jihar Kano sun fito zanga-zangar  ƙin amincewa da dokar karin masarautu 4 a jihar Kano.


©️  ZAINAB NASEER

Ranar Litinin majalissar jihar Kano ta karbi kuduri daga wasu da aka kira ‘yan kishin kasa suka aikewa majalissar bisa bukatar karin masarautu 4 a jihar Kano.


©️ ZAINAB NASEER

Tini dai majalissar hadi da gwamna Ganduje suka zartar da dokar karin masarautun da yanke biyawa wasu daga cikin ‘yan majalissun fansho da din-din-din

Sauran Labarin na shigowa……….

%d bloggers like this: