An kama jirgin ne da yammacin yau a jihar Kano.
Jirgin da aka cika makil da kudi ya kasa tashi saboda yawan kudin da aka cika a jirgin.
Hukumomi masu kula da lamuran basu bayyana kudin nawaye, ko ina suka nufa ba.
Kalli bidiyo:
A danna akan talle domin taimaka mana.